Wani matashi ya rasu sati ukku kafin auren shi
Wani matashi mai Adejoh (Kamar yadda abokin shi ya wallafa a shafinsa na Facebook) ya rasu sati ukku kafin daurin auren shi da budurwarsa mai suna Jamila Muhammed, Matashin dai dan garin Ankpa ne dake Jahar Kogi.
Allah ya jikanshi da rahama.
Comments
Post a Comment