Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Alhaji Shehu Shagari Ya Rasu
Allah yayi ma tsohon shugaban ƙasa Nigeria Alhaji Shehu Shagari rasuwa a yau juma'a a asibitin tarayya dake Birnin Abuja, ya rasu yanada shekaru 93 a duniya.
Gwamnan Jahar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ne ya sanar da mutuwan tsohon shugaban kasan a shafin sa na Twitter.
Allah ya jikanshi da rahamarsa.
Gwamnan Jahar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ne ya sanar da mutuwan tsohon shugaban kasan a shafin sa na Twitter.
Allah ya jikanshi da rahamarsa.
Comments
Post a Comment