Mata (11,0000) Yan Najeriya Ke Karuwanci A Kasar Italiya

Kimanin yan mata matasa dubu goma sha daya (11,0000) aka tsallaka dasu kasar Italiya domin yin aikin karuwanci a shekarar 2016 kawai, wannan kiyatsin ya fito ne daga jaridar Economist, ta wallafa wannan adadin ne a shafinta na twitter.

Sau dayawa dai ana fitar da yan mata matasa zuwa kasashen ketare da sunan nema masu ayyukan yi inda akarshe ake ake saka su a hanyar karuwanci da kuma bauta.

Comments

Popular posts from this blog

Minista Sanye Da Kayan Ala'ada

Zan Kawo Karshen Kashe-Kashen Zamfara Cikin Wata Daya - ATIKU ABUBAKAR

Fashin Bakin Jawabin Shugaban Kasa