Posts

Showing posts from July, 2013

Morsi supporters pledge to stand firm after massacre No one's going anywhere, say protesters camped outside mosque in east Cairo after at least 65 killed in nearby street

Image
Supporters of the overthrown Egyptian president Mohamed Morsi have pledged to maintain their weeks-old sit-in in east Cairo, despite the massacre of scores of their comrades by state officials on Saturday . At least 65 pro-Morsi protesters were shot dead during an eight-hour attack by police officers and armed men dressed in civilian clothes. An ambulance official said the death toll was 72; the Muslim Brotherhood said 66 had died and a further 61 were braindead in hospital. "No one's going anywhere," said Abdel-Rahman Daour, one of several spokespeople at the sit-in outside the Rabaa al-Adawiya mosque. "We either have freedom or we die. We're not going to live in a country without freedom." Tens of thousands of Morsi supporters have camped outside the mosque since late June when the president's overthrow began to seem likely. Egypt 's interior minister has made it clear that he intends to clear Rabaa as soon as possible, an
MASAR (EGYPT) Rikicin dake faruwa a kasar Masar rikice ne dayake zaman abun dubawa ga kasashen duniya, amman saboda son zuciya da kuma wadansu bururuka yasa manyan kasashen duniya masu fada a ji sunyi fatali da abun dake faruwa a kasar. tun lokacin da sojoji sukayima zababben shugaban Kasar juyin mulki ake ta samun tashin hankali a kasar, tsakanin jami'an tsaro da kuma magoya bayan hambararen shugaban Kasar Mohamad Morsi Sugaban Mulkin sojin kasar ya fito ta kafar yada labarai yana kira da jamma'a su fito rannan Jumma'a suyi gangami akan abunda ya kira yaki da 'yan ta'adda, baya kuma ga sammacin kama wadansu manyan Jamiyyar Shugaba Morsi da gwamantin juyin mulkin ta bayar. inda su kuma magoya bayan hanbararen shugaban Kasan wato Muhamad Morsi suke cewan babu gudu babu ja da baya akan Zanga-zangar da sukeyi na adawo da hambararen shugaban kasar bisa karagar mulki