MASAR (EGYPT)
Rikicin dake faruwa a kasar Masar rikice ne dayake zaman abun dubawa ga kasashen duniya, amman saboda son zuciya da kuma wadansu bururuka yasa manyan kasashen duniya masu fada a ji sunyi fatali da abun dake faruwa a kasar. tun lokacin da sojoji sukayima zababben shugaban Kasar juyin mulki ake ta samun tashin hankali a kasar, tsakanin jami'an tsaro da kuma magoya bayan hambararen shugaban Kasar Mohamad Morsi
Sugaban Mulkin sojin kasar ya fito ta kafar yada labarai yana kira da jamma'a su fito rannan Jumma'a suyi gangami akan abunda ya kira yaki da 'yan ta'adda, baya kuma ga sammacin kama wadansu manyan Jamiyyar Shugaba Morsi da gwamantin juyin mulkin ta bayar. inda su kuma magoya bayan hanbararen shugaban Kasan wato Muhamad Morsi suke cewan babu gudu babu ja da baya akan Zanga-zangar da sukeyi na adawo da hambararen shugaban kasar bisa karagar mulki

Comments
Post a Comment