Posts

Showing posts from February, 2011

GUGUWAR SAUYI A AFRICA (KAN MAGE YA WAYE)

ILIMIN ADDINI

Bissimillahi-Rahamanir Raheem. Godiya da dukkan Yabo sun Tabbata ga Ubangiji, Tsira da Aminchi Shugaban mu Annabin Rahama (S.A.W)... A yanzu muna cikin wani irin zamani ne, wanda har in baka da Ilimi to Bambanchi ka da jaki Bindi... Ilimin ZAMANI da kuma Ilimi na ADDINI su ke mai da mutum cikakken dan ADAM, To a wannan zamanin Ba'a dauki Ilimin ADDINI da muhimmanchi ba kamar yanda ake daukar Ilmin ZAMANI... Mai ne ya sa Haka? Ko don Ba'a Daukan ka aiki da Ilimi ADDINI? Ko dan ba Larabchi muke Amfani da shi bane a harakar mu na Yau da kullum ba? Ya Kamata Dukkan Muslmi ya tuna da Abin da ya zo yi Duniya (Wato Bautan Ubangiji) '...Kasan Allah kafin ka fara bauta mai...' Mafi akasarin Al-umman muslmi da ke Arewacin Kasar mu ta Nigeria, musamman ma tsofafin 'yan Boko, basa kulawa da Ilimin ADDINI kamar yanda suke kulawa da na Ilimin ZAMANI... Manzon tsira (S.A.W) ya umurce mu da mu je neman ilimi ko a ina ne cikin Duniya, Har ya kamanta muna da Ko nisan wurin ya kai K