Posts

Showing posts from 2013
UI, ABU, Others Support Suspension Of ASUU Strike More units of the Academic Staff Union of Universities, including the University of Ibadan and Ahmadu Bello University chapters, have voted for the suspension of the strike by the union during chapter congresses held nationwide. The union met with a Federal Government team led by President Goodluck Jonathan last Tuesday in Abuja. Government has promised to inject N220bn yearly into the public universities for the next five years. The ASUU leadership, after briefing the zonal coordinators on the offer, had directed the local branches to organise congress meetings between Friday last week and Tuesday (today). This is to enable all the lecturers to make input into the action the union would take after its NEC meeting on Thursday. As at press time on Monday, 20 of the 28 chapters that had concluded their meetings supported the suspension of the strike, while the remaining eight preferred that the varsity teachers pressed on wit

Taron Mjalisar Dinkin Duniya 68th

Image
A jiya talata ne majalisar dinkin duniya ta bude taronta wanda tasaba yi duk shekara-shekara karo na 68 th a babban ginin majalisar dake birnin New York na kasar America Taron yazo ne dai-dai lokacin da kasashen yamma suke nuna ma kasar Syria yatsa akan zargin da akeyma gwamnatin kasar na amfani da makamai masu guba a yakin basasan da ya kusa kwashe sekaru 3 ana gwabaza da ‘yan tawayen kasar . Akuma   dai dai lokacinda ake ci gaba d a cacar baki tsakanin Amurka da Rasha, kan wanda  za'a azawa alhakin kai hari da makamai masu guba a Syria . Hakanan kuma an fara ganin alamun Iran ta fara sassautowa daga tafarkin fito na fito da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliyar  d a ake zargin tana fakewa da  shi ne domin habaka makaman nukiliya. Haka kuma akwai batun yaki da ta’addance da kasahsen duniya suke ikararin sunayi a duniyar, inda wannan zaman yazo dai-dai da lokacin da kungiyar Al-Shabab ta kaddamar da wani hari a birnin nairobi na Kenya. Haka kuma akwai batun ya

Zaluncin Jami'an Tsaro a Abuja

Shin haka zamu cigaba da zuro ido muna kallon kisan da jami'an tsaro keyiwa 'yan uwanmu muslmai Hausa/Fulani da sunan Boko Haram? Satin daya gabata na kalli hoton bidiyon gawar-wakin mutane takwas (8) wadanda jami'an tsaro suka kashe babu gaira babu dalili da sunan cewan wai 'yan kungiyar nan ne mai suna Boko Haram, saboda kawai an gansu Muslmai kuma 'yan arewa. lamarin ya girgiza mani jiki matukar ainun, wadanda aka kase talakwan kasar nan ne kuma 'yan arewa masu neman abunda zasu ci, wadanda suka baro garuruwansu na asali suka zo Abuja domin neman abunda zasu rufa ma kansu asiri kasancewar kasawan gwamnati na ba matasa aikinyi, duk da haka kuma basu tsira daga makircin makiyan arewa ba. mutane tawkwas aka nuna gawansu amman duk da haka sunfi nan, kasancewar akwai wadansu kwance a asibiti inda a canma wadansu suka cika. Jami'an Tsaro kasar mu suna cin karen su ba babbaka akan iri-irin wadannan kisan da suke ma fararin hulla da sunan Boko Haram a jahohi

Morsi supporters pledge to stand firm after massacre No one's going anywhere, say protesters camped outside mosque in east Cairo after at least 65 killed in nearby street

Image
Supporters of the overthrown Egyptian president Mohamed Morsi have pledged to maintain their weeks-old sit-in in east Cairo, despite the massacre of scores of their comrades by state officials on Saturday . At least 65 pro-Morsi protesters were shot dead during an eight-hour attack by police officers and armed men dressed in civilian clothes. An ambulance official said the death toll was 72; the Muslim Brotherhood said 66 had died and a further 61 were braindead in hospital. "No one's going anywhere," said Abdel-Rahman Daour, one of several spokespeople at the sit-in outside the Rabaa al-Adawiya mosque. "We either have freedom or we die. We're not going to live in a country without freedom." Tens of thousands of Morsi supporters have camped outside the mosque since late June when the president's overthrow began to seem likely. Egypt 's interior minister has made it clear that he intends to clear Rabaa as soon as possible, an
MASAR (EGYPT) Rikicin dake faruwa a kasar Masar rikice ne dayake zaman abun dubawa ga kasashen duniya, amman saboda son zuciya da kuma wadansu bururuka yasa manyan kasashen duniya masu fada a ji sunyi fatali da abun dake faruwa a kasar. tun lokacin da sojoji sukayima zababben shugaban Kasar juyin mulki ake ta samun tashin hankali a kasar, tsakanin jami'an tsaro da kuma magoya bayan hambararen shugaban Kasar Mohamad Morsi Sugaban Mulkin sojin kasar ya fito ta kafar yada labarai yana kira da jamma'a su fito rannan Jumma'a suyi gangami akan abunda ya kira yaki da 'yan ta'adda, baya kuma ga sammacin kama wadansu manyan Jamiyyar Shugaba Morsi da gwamantin juyin mulkin ta bayar. inda su kuma magoya bayan hanbararen shugaban Kasan wato Muhamad Morsi suke cewan babu gudu babu ja da baya akan Zanga-zangar da sukeyi na adawo da hambararen shugaban kasar bisa karagar mulki

AMERICA DA BOKO HARAM

BOSTON, MA — Babban kwamandan Rundunar Sojojin Amurka a Afirka, Janar David Rodriguez, yace sojojin Amurka su na sanya idanu sosai a kan take-taken ‘yan Boko Haram na Arewacin Najeriya, a yayin da kungiyar take fadada huldarta da wasu kungiyoyin ta’addanci dake nahiyar Afirka. Janar Rodriguez, wanda ya karbi ragamar shugabancin wannan runduna da ake kira AFRICOM a takaice, wadda kuma ta ke da hedkwata a Stuttgart dake kasar Jamus, yace daya daga cikin babban abinda suka bayar da muhimmanci gare shi, shi ne yaduwar kungiyoyin tsagera a Afirka. Yace musamman ma, sun sanya idanu a saboda damuwa da suke da ita ta musamman kan kungiyar Boko Haram a saboda a wani bangare, kungiyar tana ci gaba da fadada huldarta da kungiyoyin ta’addanci na yankin. Ya ce, “mun damu da wannan domin irin wannan hulda tana fadada dama da fadada kwarewa ga irin wadannan kungiyoyi, kuma mun san Boko Haram kungiya ce mai son zub da jini sosai. Kungiya ce da ta ke yin illa ga yankin arewacin Najeri

Matasan Arewa

Shin a matsayenka na matanshe na area wace kungiyace kake cikinta domin ganin ka bayar da taka gudun muwa wajen cigaban arewa? Ina kira ga matasanmu na arewa da mu kirkiri kungiyayo na taimakon kai-da-kai domin ma samu hanyar da zamu furta ma duniya abun dake cikin ranmu game da irin canjin da mukeso ma kawo ma yankin mu da kuma kasar mu ga baki daya. Ina kira ga manyan arewa da su tuna da cewan haqin tallafa ma matasanmu ya rataya a wuyansu na manya, mu kuma matasa haqqin tashi da kuma zage damtse wajen kawo cigaba a yankinmu ya rataya a wuynamu, idan mukayi dubi da kasashen da suka cigaba kungiyoyi suna da matkur tasiri ga yan kasan da kuma kawo masu cigaba ta ko wane irin fanni.