Matasan Arewa

Shin a matsayenka na matanshe na area wace kungiyace kake cikinta domin ganin ka bayar da taka gudun muwa wajen cigaban arewa?

Ina kira ga matasanmu na arewa da mu kirkiri kungiyayo na taimakon kai-da-kai domin ma samu hanyar da zamu furta ma duniya abun dake cikin ranmu game da irin canjin da mukeso ma kawo ma yankin mu da kuma kasar mu ga baki daya.

Ina kira ga manyan arewa da su tuna da cewan haqin tallafa ma matasanmu ya rataya a wuyansu na manya, mu kuma matasa haqqin tashi da kuma zage damtse wajen kawo cigaba a yankinmu ya rataya a wuynamu, idan mukayi dubi da kasashen da suka cigaba kungiyoyi suna da matkur tasiri ga yan kasan da kuma kawo masu cigaba ta ko wane irin fanni.

Comments

Popular posts from this blog

Minista Sanye Da Kayan Ala'ada

Zan Kawo Karshen Kashe-Kashen Zamfara Cikin Wata Daya - ATIKU ABUBAKAR

Fashin Bakin Jawabin Shugaban Kasa