ILIMIN ADDINI
Bissimillahi-Rahamanir Raheem.
Godiya da dukkan Yabo sun Tabbata ga Ubangiji, Tsira da Aminchi Shugaban mu Annabin Rahama (S.A.W)...
A yanzu muna cikin wani irin zamani ne, wanda har in baka da Ilimi to Bambanchi ka da jaki Bindi...
Ilimin ZAMANI da kuma Ilimi na ADDINI su ke mai da mutum cikakken dan ADAM,
To a wannan zamanin Ba'a dauki Ilimin ADDINI da muhimmanchi ba kamar yanda ake daukar Ilmin ZAMANI...
Mai ne ya sa Haka?
Ko don Ba'a Daukan ka aiki da Ilimi ADDINI?
Ko dan ba Larabchi muke Amfani da shi bane a harakar mu na Yau da kullum ba?
Ya Kamata Dukkan Muslmi ya tuna da Abin da ya zo yi Duniya
(Wato Bautan Ubangiji)
'...Kasan Allah kafin ka fara bauta mai...'
Mafi akasarin Al-umman muslmi da ke Arewacin Kasar mu ta Nigeria, musamman ma tsofafin 'yan Boko, basa kulawa da Ilimin ADDINI kamar yanda suke kulawa da na Ilimin ZAMANI...
Manzon tsira (S.A.W) ya umurce mu da mu je neman ilimi ko a ina ne cikin Duniya, Har ya kamanta muna da Ko nisan wurin ya kai Kasar Sin (China)...
To a matsayin ka/ki na Muslmi... Shin ilimin ZAMANI zaka tafi Nema China ko Ilimin ADDINI?
Mu kara tunawa fa, Ilimin ZAMANI iyakan shi nan Duniya har indai baka taimaka ma Addinin ka da shi ba. Kana Mutuwa shi ke nan.
Ilmin ADDINI kuwa shine na Duniya da Lahira, ko da kuwa bayan ran ka ne.
To mai yasa Wadansu iyaye ke kashi ma diyansu Miliyoyin Naira wajen Karatun ZAMANI amman shi kuma Ilimin ADDINI ko in kula?
Mai yasa Gwamnati ke Gina manyan Makarantun BOKO Amman na ADDINI Suna karanchi?
Rashin Daukan Ilimi ADDINI da muhimachi shine ke haifar da Hakan
'Yan uwa Muslmai ina kira da BABBAN murya akan mu Dauki ilimin ADDINI da muhimmachi..
Mu girmama ADDINI Mu
Mu baiwa Ilimin ADDINI Lokachi kamar yanda muke ba Ilimin ZAMANI.
Mu tashi muje mu nemo dukkan Ilimi, Amman Ilimin ADDINI ya kasance shine na farko kuma na gaba-gaba akan duk Ilimin da zamu nema
Rashin Ilimin ADDINI shine Babban Jahilci ka muslmi ba wai rashin Ilimin ZAMANI BA...
Iyaye mu kula kuma mu dage da tura yaran mu Makaranta Islamiyya sau biyar a sati, kamar yanda muke kula da zuwansu Makaranta BOKO.
Sai da Ilimi (ADDINI) ake addini.

HAFIZ AHMAD
ReplyDeleteWannan hakane.Mutane ykamata suji tsoran Allah kwarai da gaske.sus san cewwa kafirai nance aljannarsu mukuma munzone doin mu bautawa Allah dan musa mu Aljanna.Wannan wani Abune kuma mai kwankwasa zuciya ga dukkan mai tsoran Allah