Gwamnan Jahar Zamfara Abdulaziz Yari Bashida Tausayi

Ban san abunda yan majalisan Jahar Zamfara sukeyi ba da suka kasa tsige gwamnan Jahar.

Lamarin tsaro ya tabarbare a Jahar kuma a zahiri gwamnatin Jahar ta kasa kawo karshen matsalar duk dayake wasu mutane laifin gwamnatin tarayya suke gani akan matsalar, amman masu dora kasawa akan gwamnatin tarayya ya kamata suyi nazari akan hakkin daya rataya akan kowace gwamnati tun daga matakin karamar hukuma har zuwa ga jaha dana tarayya.

Gwamna Abdulaziz Yari bashida tausayin talakawan shi, bashida kishin Jahar shi balle har yaso cigaban ta kuma abun takaici ma wai shine shugaban gwamnoni ƙasar nan, kaico!

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Minista Sanye Da Kayan Ala'ada

Zan Kawo Karshen Kashe-Kashen Zamfara Cikin Wata Daya - ATIKU ABUBAKAR

Fashin Bakin Jawabin Shugaban Kasa