Akwai Yaruka (Languages) fiye da 507 a Nigeria

Ko kunsan cewan akwai Yaruka fiye da dari biyar da bakwai a Nigeria?

A cikin jerin wadannan yrukan, ga guda goma sha biyar wadanda akafi yawan amfani dasu a Nigeria sune -


1-Hausa
2-Igbo
3-Yoruba
4-Fulfulde
5-Kanuri
6-Ijaw
7-Urhobo
8-Efik
9-Edo
10-Tiv
11-Ibibio
12-Igala
13-Ebira
14-Itsekiri
15-Nupe

Comments

Popular posts from this blog

Minista Sanye Da Kayan Ala'ada

Zan Kawo Karshen Kashe-Kashen Zamfara Cikin Wata Daya - ATIKU ABUBAKAR

Fashin Bakin Jawabin Shugaban Kasa