Bishiyar Kirsimati A Cikin Masallaci
Bishiyar kirsimati a cikin masallaci, shin hakan bai saba ma addini muslunci ba?
Mundai san Annabi Isah Annabin Allah ne kuma muslamai duka na duniya munyi imani dashi kuma muna grimama shi tare da nuna mashi kauna, amman yaya matsayin yin murnan ranan Haihuwar shi a cikin masalaci?
Comments
Post a Comment