Jahar Zamfara
Maganar gaskiya abunda ke faruwa a jahar Zamfara babban abun takaici ne da kuma rashin imani, a Jahar Zamfara kisan gilla da akeyi ma al'umma ya zama kamar wani abun da aka saba na yau da kullum, munsan cewan gwamnati na yin kokari wajen kawo karshen matsalar nan, amman duk da haka muna kira da babban murya akan gwamnati ta kara zage damtse wajen kawo karshin wannan kisan gillan da yan ta'adda keyima talakawa.
Shin mainene kokarin da ministan tsaron kasar nan yakeyi ma jahar sa ta Zamfara dominkawo karshen kisan gillan da akeyi ma mutaenen shi?
Mnasur Dan-Ali mai ritaya sam bamu ga amfaninka ga alummar jahar Zamfara ba kuma abun kunya ne gareka ace ka kasa kawo karshen kisan gillan da akeyi ma al'ummar ka, idan ka kasa yin tsayin daka domin kare al'ummar ka mainene kakeso ka saka masu dashi?
Manyan mutanen da suke yan asalin Jahar Zamfara musamman wadanda ke cikin gwamnati, baku kyauta ma wannan jahar taku ba musamman talakawanku, domin kun tsallake kun barsu kun tare Abuja, sai kisan gilla akeyi masu.

Comments
Post a Comment