TAYA MURNA GA ALHAJI ABUBAKAR SANI BELLO (ABU LOLO)
A madadina da iyalan gidan Alhaji Sale Kaboji, Mai-dakina, Nana Firdausi da kuma yarona Yasir, Muna taya daukacin al'ummar jahar Naija musamman 'yayan jami'yyar APC Murnan lashe zaben fidda gwani da jam'iyyar da gabatar a jiya Alhamis, Inda Alhaji Abubakar San Bello (Abu Lolo) ya lashe zaben, a matsayin wanda zaiyi ma jam'iyyar takara a babban zabe mai zuwa na 2015, Muna tayashi murna da kuma fatan alheri ga jahar mu ta Naija, dama daukacin kasar mu Nigeria baki daya. Ubangiji Allah ya bashi nasara a babban zabe mai zuwa. Ameen