Posts

Morsi supporters pledge to stand firm after massacre No one's going anywhere, say protesters camped outside mosque in east Cairo after at least 65 killed in nearby street

Image
Supporters of the overthrown Egyptian president Mohamed Morsi have pledged to maintain their weeks-old sit-in in east Cairo, despite the massacre of scores of their comrades by state officials on Saturday . At least 65 pro-Morsi protesters were shot dead during an eight-hour attack by police officers and armed men dressed in civilian clothes. An ambulance official said the death toll was 72; the Muslim Brotherhood said 66 had died and a further 61 were braindead in hospital. "No one's going anywhere," said Abdel-Rahman Daour, one of several spokespeople at the sit-in outside the Rabaa al-Adawiya mosque. "We either have freedom or we die. We're not going to live in a country without freedom." Tens of thousands of Morsi supporters have camped outside the mosque since late June when the president's overthrow began to seem likely. Egypt 's interior minister has made it clear that he intends to clear Rabaa as soon as possible, an...
MASAR (EGYPT) Rikicin dake faruwa a kasar Masar rikice ne dayake zaman abun dubawa ga kasashen duniya, amman saboda son zuciya da kuma wadansu bururuka yasa manyan kasashen duniya masu fada a ji sunyi fatali da abun dake faruwa a kasar. tun lokacin da sojoji sukayima zababben shugaban Kasar juyin mulki ake ta samun tashin hankali a kasar, tsakanin jami'an tsaro da kuma magoya bayan hambararen shugaban Kasar Mohamad Morsi Sugaban Mulkin sojin kasar ya fito ta kafar yada labarai yana kira da jamma'a su fito rannan Jumma'a suyi gangami akan abunda ya kira yaki da 'yan ta'adda, baya kuma ga sammacin kama wadansu manyan Jamiyyar Shugaba Morsi da gwamantin juyin mulkin ta bayar. inda su kuma magoya bayan hanbararen shugaban Kasan wato Muhamad Morsi suke cewan babu gudu babu ja da baya akan Zanga-zangar da sukeyi na adawo da hambararen shugaban kasar bisa karagar mulki

AMERICA DA BOKO HARAM

BOSTON, MA — Babban kwamandan Rundunar Sojojin Amurka a Afirka, Janar David Rodriguez, yace sojojin Amurka su na sanya idanu sosai a kan take-taken ‘yan Boko Haram na Arewacin Najeriya, a yayin da kungiyar take fadada huldarta da wasu kungiyoyin ta’addanci dake nahiyar Afirka. Janar Rodriguez, wanda ya karbi ragamar shugabancin wannan runduna da ake kira AFRICOM a takaice, wadda kuma ta ke da hedkwata a Stuttgart dake kasar Jamus, yace daya daga cikin babban abinda suka bayar da muhimmanci gare shi, shi ne yaduwar kungiyoyin tsagera a Afirka. Yace musamman ma, sun sanya idanu a saboda damuwa da suke da ita ta musamman kan kungiyar Boko Haram a saboda a wani bangare, kungiyar tana ci gaba da fadada huldarta da kungiyoyin ta’addanci na yankin. Ya ce, “mun damu da wannan domin irin wannan hulda tana fadada dama da fadada kwarewa ga irin wadannan kungiyoyi, kuma mun san Boko Haram kungiya ce mai son zub da jini sosai. Kungiya ce da ta ke yin illa ga yankin arewacin Najeri...

Matasan Arewa

Shin a matsayenka na matanshe na area wace kungiyace kake cikinta domin ganin ka bayar da taka gudun muwa wajen cigaban arewa? Ina kira ga matasanmu na arewa da mu kirkiri kungiyayo na taimakon kai-da-kai domin ma samu hanyar da zamu furta ma duniya abun dake cikin ranmu game da irin canjin da mukeso ma kawo ma yankin mu da kuma kasar mu ga baki daya. Ina kira ga manyan arewa da su tuna da cewan haqin tallafa ma matasanmu ya rataya a wuyansu na manya, mu kuma matasa haqqin tashi da kuma zage damtse wajen kawo cigaba a yankinmu ya rataya a wuynamu, idan mukayi dubi da kasashen da suka cigaba kungiyoyi suna da matkur tasiri ga yan kasan da kuma kawo masu cigaba ta ko wane irin fanni.

FATAWOYIN AIKIN HAJJI DA UMRAH DA ZIYARA (1)

FATAWOYIN AIKIN HAJJI DA UMRAH DA ZIYARA (1) Na SHAIKH ABDULWAHAB BIN ABDILLAH ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﻭ ﺻﻞ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ 1. Tambaya: Menene ma’anar Hajji? Amsa: Ma’anar Hajji a harshen Larabci shine nufin wani abu. Amma ma’anar Hajji a shari’ance shi ne nufin ziyarar dakin Allah (ka’aba), bisa girmamawa, da wasu kebantattun ayyuka (na ibada), a kebantaccen lokaci, kuma a wani kebantaccen wuri 2. Tambaya: Menene falalar aikin Hajji? Amsa: Aikin Hajji yana da falala da yawa. Kadan daga ciki shi ne: · An karbo Hadisi daga Abu Huraira (Allah Ya yarda da shi) yace, Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wasallam) ya ce: "Aikin Umrah zuwa wata umrar, yana KanKare zunuban da ke tsakaninsu. Haka kuma Hajji Mabrur , ba shi da sakamako sai aljanna". · Haka kuma an karbo Hadisi daga Ma'iz (Allah Ya yarda da shi) ya ce: An tambayi Manzon Allah (Sallallahu alaihi Wasallam) cewa: Wadanne ayyuka ne suka fi falala? Sai ya ce: "Imani da Allah Shi kadai, s...

IMMEDIATE CALL FOR ACTION

IMMEDIATE CALL FOR ACTION - Go to CNN website scroll to right bottom and VOTE - NO - on the poll where they question "Do you defend the decision to publish images of the Prophet Mohammed?" Please Vote NO - Strongly suggest you do it and share this everywhere as well since at the moment the poll is 65% saying YES and 35% saying NO Difference in 1000 votes ...Change the Situation in Minutes .... Now DO This you all Right NOW and Share on your Profiles too... And Plz Don't be shy on sharing it. http://edition.cnn.com/index.html?bgo_source=web.cnnmobile.com&bgo_content=Other&bgo_owner=Other&bgo_section=Other

FILM DIN BATANCI AKAN ADDININMU DA KUMA MANZO TSIRA (S.A.W) WANDA AMERIKAWA SUKA SHIRYA

DAGA KWANITIN GUDANAR DA SHAFIN DR. AHMAD ABUBAKAR GUMI - Mun kawo muku wannan rubutaccen daga Zauren Shawarar Musulunci dake facebook, ta hannun Muhammad Rabiu dake kaduna da kuma Malam Muhammad Alkasin. Saboda haka don Allah mu karantashi a tsanake da kuma kokarin watsashi. Mun gode Sako daga Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu BATANCI GA MANZON RAHMA (S.A.W) GASKIYAR LAMARI Allah Ta'ala yana cewa a cikin littafinsa mai tsarki: (kamar haka ne muka sanya wa duk wani annabi abokan adawa daga shaidanun mutane da aljannu....). Al-An'am aya ta112 Ya kuma cewa: (kamar haka ne muka sanya duk wani annabi abokan adawa daga cikin masu manyan laifuka..). Al-Furqan aya ta 31 Ya sake cewa a wani gurin: (Kamar haka ne, ba wani manzo da ya zo wa wadanda suke gabaninsu face sun ce, matsafi ne ko mahaukaci). al-Zariyat aya ta 52. Duk wani da yake karanta al-Kur'ani yake kuma fahimtarsa, sannan kuma ya san sirar annabawa, tun daga kan Annabi Nuhu (A.S) har zuwa Annabin rahma (S.A....