Boko Haram a Nigeria
Kungiyar nan da aka fi sani da suna BOKO HARAM a Nigeria wadda take da halhakib kaddamar da wadansu Harere da ake kaiwa a Nigeria, ta samu asali ne akan Rashin kishin Shugabanni da kuma rashin adalchi da Shugabanni ke yima wadanda dsuke Mulka. Haka kuma akwai Talauchi da rashin aiki yi fa ke damun Matasa a Nigeriam
Babban Hanya bi a wannan matsalan da ke Damun kasar mu Nigeria shine aiwatar da Adalchi ga wadanda shugabanni ke mulka, tare da rashin nuna bamabachi ko kuma akida ga Al'umma, samar ma matasa aikin yi da kuma kula da tarbiyan matasa a cikin kasa suna daga cikin abubwan da gwamnati ya kamata ta kula dasu domin maganchi irin wadannan Kungiyoyin Kunno kai a cikin kasa
Nigeria Kasa mai al'umma kimanin mutane Miliyan Dari da Hamsin (150.000000) baya ga haka kuma Nigeria itace kasar da tafi kowace Yawa a nahiya mu ta Africa, Kuma itace tafi kowace kasa yawan bakaken fata a duniya.
Akwai babban aiki ga mahukuntan Nigeria domin magance wannan matsala ta Boko haram.
Kungiyan nan ta boko haram tayi shirin da gwamnati batayi tsammani ba. Tunkaran matsalan kungiyannan ta Boko Haram sai anyi da gaske.
Gwamnati da Jami'an tsaro sai cika baki da kururuwa sukw yi akan wannan matsalan, a kullum kuma matsala sai kara zuwa gaba takeyi a madadin tayi baya.
A cikin wata sanarwa da suka fitar, suna gayama mutanen Nigeria cewa akwai Memeber dinta guda dari (100) da suka yima Screening domin kai harin kunan bakin wake, kumamma wanna maganar haka take.
Baya ga haka sun kara gayama Jami'an tsaro cewa duk inda ya kamata kayana aikin su ya je ya rigaya ya je, sun kuma fitar da sunayen manyan Mutanene da suke so su kashe a Nigeria.
Amman Gwamanati har yanzu bata dauki abin da Muhimmanchi ba, sai dai da an tashi magana sai su ce suna nan suna kokarin Dawammar da tsaro a kasar,
A kwai rashin adalchi da cin zarafin da Sojojin Nigeria suka aikata a Maidugur headquter Kungiyan Boko Haram. Amman Gwamnati bata dauki wani muhimmin mataki a kai ba.
A kwai rashin adalchi da aka nuna ma wadansu malamman makrantan islmaiyya shima gwamnati bat kula da wannan ba.
Wadannan suna daga cikin matsalolin da ke kara tabarbarar da tsaro a kasa.
Gwamanati bata tashi yin wane doki har indai akan talakawa ne
Sai dai a kanta ko kuma 'yayan gwamnatin.
Har indai ana Bukatan samar da tsaro a kasar nan babban hanya itace tabatar da adalchi a kasar nan.
Kamar yanda kasashen larabawa suka farga akan mulkin kama karya a kasashen su haka muma kasashen Africa zamu fara farga akan rashin adalchin shugabanni.
Har in ba'ayi da gaske ba wannan matsalar ta Boko Haram zata zama babbar Matsalar da zata gagari Gwamnati.
Babbabr Addu'ar mu annan shine
Allah ya kare talkawan Kasar mu

Comments
Post a Comment